
Hadith #252
Hausa (Hausa)Wasu suna amfani da dukiyar Allah ba tare da dalili ba, irin wa 'yannan mutanen za'ayi musu azaba da wutar Allah a ranar sakamako.
Reference: صحيح البخاري، كتاب فرض الخمس، باب قول الله تعالى: فأن لله خمسه وللرسول، الحدیث 3118