Hadith #257Hadith #257

Hadith #257

Hausa (Hausa)

Nan ba da dadewa ba mafi alherin dukiyar musulmi ita ce tumaki da zai kai tsaunuka da wuraren saukar ruwan sama domin ya gudu da addininsa daga masifu.

Reference: صحيح البخاري، كتاب الإيمان، ‌‌‌‌باب من الدين الفرار من الفتن، الحدیث 19

Available in Other Languages