
Hadith #245
Hausa (Hausa)Matakin farko na lahira shi ne kabari; idan mamaci ya samu kubuta a wannan mataki to al'amuran da zasu biyo baya sun fi wannan sauki, idan kuma bai samu kubuta ba a wannan matakin to al'amuran da zasu biyo baya sun fisu tsanani.
Reference: سنن ابن ماجه، كتاب الزهد، باب ذكر القبر والبلى، الحدیث 4267