Hadith #254
Hausa (Hausa)Lallai ne, Allah Ya yi wahayi zuwa gare ni cewa ku rika ƙasƙantadda kawunan ku, kada wani ya zãlunci wani, kuma kada ya yi girman kai a kan wani.
Reference: صحيح مسلم، كتاب الجنة، باب الصفات التي يعرف بها...إلخ، الحدیث 2865

Lallai ne, Allah Ya yi wahayi zuwa gare ni cewa ku rika ƙasƙantadda kawunan ku, kada wani ya zãlunci wani, kuma kada ya yi girman kai a kan wani.
Reference: صحيح مسلم، كتاب الجنة، باب الصفات التي يعرف بها...إلخ، الحدیث 2865