
Hadith #255
Hausa (Hausa)Lallai a cikin jiki akwai wani yanki na nama. idan ta gyaru, to dukkan jiki ya gyaru, idan kuma ta baci (lalace), tabbas dukkan jiki ya baci (lalace); Ku kula! Itace zuciya.
Reference: صحيح البخاري، كتاب الإيمان، باب فضل من استبرأ لدينه، الحدیث 52