
Hadith #251
Hausa (Hausa)Lallai a Aljannah akwai matakai har guda dari (100), wadanda Allah ya tanadar wa masu jihadi a tafarkinsa, tsakanin kowane darajoji biyu akwai sarari tsakanin sama da kasa.
Reference: صحيح البخاري، كتاب الجهاد والسير، باب درجات المجاهدين في سبيل الله، الحدیث 2790