Hadith #243
Hausa (Hausa)Lallai Allah yana karbar tuban bawa matukar har dacin mutuwarsa bata kai ga makogwaronsa ba Allah zai amsa addu'ar sa.
Reference: جامع الترمذي، أبواب الدعوات، باب في فضل التوبة والاستغفار، الحدیث 3537

Lallai Allah yana karbar tuban bawa matukar har dacin mutuwarsa bata kai ga makogwaronsa ba Allah zai amsa addu'ar sa.
Reference: جامع الترمذي، أبواب الدعوات، باب في فضل التوبة والاستغفار، الحدیث 3537