Hadith #253Hadith #253

Hadith #253

Hausa (Hausa)

Idan wata cuta ta same ku, kada ku ce: ‘Da na yi haka, to da haka da haka za su faru,’ sai dai ku ce: “Haka Allah ya kaddara mana, kuma Ya aikata yadda Yake so, saboda kalmar ‘. idan' ya jibanci (danganci) lamuran Shaidan.

Reference: صحيح مسلم، كتاب القدر، باب في الأمر بالقوة وترك العجز، الحدیث 2664

Available in Other Languages