
Hadith #244
Hausa (Hausa)Idan da mumini ya san adadin azabar ubangiji, toda babu mai tsammanin samun aljannarsa; Kuma idan da kafiri ya san adadin rahama ubangiji, to da babu mai yanke tsammani da samun aljannarsa.
Reference: صحيح مسلم، كتاب التوبة، باب في سعة رحمة الله تعالى وأنها سبقت غضبه، الحدیث 2755