Hadith #156
Hausa (Hausa)Idan Ramadan ya shigo, ana bude kofofin aljanna kuma ana rufe kofofin Wuta, ana kuma daure shaidan da sarkoki.
Reference: صحيح مسلم، كتاب الصيام، باب فضل شهر رمضان، الحدیث 1079

Idan Ramadan ya shigo, ana bude kofofin aljanna kuma ana rufe kofofin Wuta, ana kuma daure shaidan da sarkoki.
Reference: صحيح مسلم، كتاب الصيام، باب فضل شهر رمضان، الحدیث 1079