Hadith #169Hadith #169

Hadith #169

Hausa (Hausa)

Duk wanda ya yi Azumi daya Saboda Allah Allah zai sanya wani gwalalo tsakaninsa da Wuta kamar nisan Sama da Kasa.

Reference: جامع الترمذي، أبواب فضائل الجهاد، ‌‌باب ما جاء في فضل الصوم في سبيل الله، الحدیث 1624

Available in Other Languages