
Hadith #250
Hausa (Hausa)Da a ce darajar duniya ta kai ko da fiffiken sauro a gurin Allah, to da ba zai ba wa kafirai ko da hannu guda na ruwa ba daga gare ta (Duniya).
Reference: جامع الترمذي، أبواب الزهد، باب ما جاء في هوان الدنيا على الله، الحدیث 2320