
Hadith #166
Hausa (Hausa)Akwai farin ciki biyu da duk wani mai azumi ke samu: Na daya, alokacin yake shan ruwa (Iftar) Na biyu a lokacin da ya hadu da Ubangijinsa Mafi dauka ka.
Reference: صحيح البخاري، كتاب التوحيد، باب قول الله تعالى: يريدون أن يبدلوا كلام الله، الحدیث 7492